Tambayoyi da Amsoshin Karshe
-
Wasu daga cikin mala’iku ba su da wani aiki sai bautar Allah da yi masa tasbihi, shin wannan aikin da suke yi suna da zabi a kai yin haka ko kuwa? Kuma idan har ba su da zabi a kan hakan, to shin Allah yana da bukatuwa zuwa wannan ibadar ...
8268 جبر یا اختیار و عدالت پروردگارAllah baya amfana da ibadar wani daga cikin bayinsa da komai, ba tare da banbancin cewa bawan ya yi ta ne bisa son ransa ko kuwa.Sai dai yin ibada bisa zabi na da amfani wajen kara samun kamala da daukaka da shiryuwa a sannu ...
-
Shin ruwan maziyyi, waziyyi da wadiyyi najasa ne?
9777 Hakoki da Hukuncin Shari'aruwan da yake fita daga jikin dan adam idan aka cire Bawali da Maniyyi ya kasu kamar haka:Na daya: Ruwan da yake fitowa bayan bawali kuma yana da danko kadan wanda ana kiransa Madiyyi.Na biyu: Ruwan da yake fita yayin jjin ...
-
Shin a kwai wanda zai shiga aljannan, wanda kuma shi ba Shi\'a mabiyin Imamai sha biyu (a.s) ne ba? Kuma a ranar kiyama wane sakamako ke jirnasu?
7949 مفاهیم قرآنیMa’aunin shiga aljannan shi ne imani da aiki na gari.Dan shi’a ma zai shiga cikin aljanna bisa sharadi, kasantuwar sa dan shi’a kadai ba zai zama dalilin shigar sa allajannan ba, ya zama lallai ya yi aiki da abin da zai tabbatar da cewa ...
-
Wace Wasiyya Musulunci Ya Yi Kan Ado Da Kwalliya Ga Mazaje?
5854 Halayen Nazari
-
Ta Wace Hanya Ake Zama Mai Kyawawan Halaye? Kuma Wane Tasiri Kyautata Dabiu Ke Da Shi A Rayuwar Duniya da Ta Lahira?
5135 دستور العمل ها
-
Ta Bangaren Kashe Kudi, Wane Irin Abin Koyi Musulunci Ya Yi Nuni Zuwa Gare Shi Wajen Gudanar Da Rayuwa?
5420 اسراف و تبذیر
-
Shin Da Gaske Ne Addinan Da Suka Gaba Ta Kamar Yahudanci Da Nasaranci Su Ma An Shar’anta Musu Yin Dalla Irin Tamu?
5747 کلیات
-
Wadanne Ne Mafi Mihammancin Hakkokin Zamantakewa A Matakin Kasa Da na Jaha A Mahangar Imam Ali (a.s)?
4184 روایات و دعاهای برجای مانده
-
Idan Musulunci Ne Mafi Kammalar Addinai; Menene Ya Sa Mafi Yawan Mutanen Duniya Ba su Karbe Shi Ba?!
5438
-
Idan Har Musulunci Addini Ne Na Tausayi Da Soyayya; To Ta Wane Irin Kallo Zamu Yi Wa Ayoyin Ka Kunshe Da Kausasawa A Cikin Kur\'ani?!
7023 دین اسلام
-
Ku Yi Mana Bayanin Rayuwar Sayyida Khadija (a.s) A Takaice?
5802 تاريخ بزرگان
-
Ku Yi Mana Bayanin Rayuwar Manzon Muhammad (s.a.w) A Takaice?
4372 پیامبر اکرم ص
-
Shin Zaku Iya Jero Mana Sunayen Daukakin Annabawa Baki Dayansu?
11817 تاريخ بزرگان
-
A Wane lokaci tarihin musulunci ya fara?
9593 تاريخ کلامBayan aiko Manzon Allah (s.a.w) zuwa lokacin da iyakancin zagayen fadin daular musulunci ta kasance a iyakancin wani yanki daga kasan saudiyya a yanzu, a sakamakon karancin adadin musulmai da kuma Karancin faruwar mihimman abubuwan (da za‘a ayi amfani da su a KirKiri tarihi), kari a kan ...
-
Menene ma’anar Kalmar tarjama da ma’anar Kalmar tafsir kuma menene banbancin da ke tsakninsu?
13427 Ilimin Kur'aniA wajen malaman lugga: T R J M, wadannan nan ne bakaken da suka hada Kalmar tarjama, wato jam’in (tarjiman) shi ne wanda yake yin tarjama, yake fassara magana, ana cewa wane ya tarjama maganar wani: ma’ana ya bayyana shi ya fayyace shi, haka ma, wane ya ...
-
Wadanne ne muhimman siffofin tafsirin Kur\'ani da kuma (kimarsu) matsayinsu na ilimi?
7572 Ilimin Kur'aniBaba shakka kan cewa hakika sahabbai Allah Ta’ala ya kara yarda a gare su ya yarje musu sun bawa lamarin Kurani mai girma minimmanci sosai a lokacin rayuwar Manzo (s.a.w) da ma bayan wafatinsa (s.a.w) kuma sun dauki tutar addini da kyakkyawar koyarwa sama zuwa jama’a. kuma ...
-
Su waye “Tabi’ai” kuma meye matsayin tafsirin sahabbai da abin da ya fifita da shi
10707 Ilimin Kur'aniKhadibul bagdadi yana cewa: Tabi’i shi ne wanda ya abokanci sahabi. Amma a cikin maganar da Hakim ya fadi akwai nuni kan saki ba kaidi kan tabi’i da cewa shi ne wanda ya hadu da sahabi kuma ya rawaito daga gare shi ko da kuwa bai abokance ...
-
Wadananne ne muhimman siffofin tafsirin Kur\'ani na wannan zamanin?
5674 Ilimin Kur'aniTsarin tafsirin wannan zamani na da kebance - kebance da kuma da nagartar da babu ita a cikin tafsiran da suka gabata: ta bangaren amsa shibuhohi da warware tambayoyi da lamurran da suke kai- kaiwa a kasuwar tunani da kwakwalen mutane, bisa dogaro da tafarkin yin amfani da ...
-
Me ya sa a msulunci awkai wurare da aka bada damar a doki yaro karami?
5594 گوناگونAddinin muslunci na ganin tsarin tausayi da jin kai da tausasawa ita ce hanyar da ta fi tasiri fiye da ragowar hanyoyi, duk da cewa a wasu wurare ya zama tilas idan yaro aikata wani nau'in kuskure a ladabtar da shi ta hanyar dukansa a sakamakon aikin ...
-
Yaya nau’ikan shiga jiki da hadewa a mahangar irfani, da kalam da hikimar muslunci suke?
7345 اصطلاحاتBayani kan menene (hulul) shiga jiki da ittihadi (hadewa) hulul a harshen larabci ya samo asali daga kalmar halla da ma’anar sauka[1] amma Kalmar ittihad ita kuma tana da ma’anar abubuwa biyu su hade su zama abu guda daya[2] Kashe kashen ...
-
Shin mutum mai yawan tafiya zai yi kasaru kan hanyarsa ta tafiya ko dawowa wacce ba ta kai kwana goma ba?
7820Maraji”an takalid masu daraja, sun tafi kan cewa mutanen da tafiye tafiye ya kasance matsayin sana”a garesu to wajibi ne su cika sallah su kuma yi azumin ramadana halin tafiyar sai dai cewa game da adadi da gwargwadon tafiyar da za ta kasance da wannan hukunci na ...
-
Illolin wasa da azzakari, manyan zunubai, wankan janaba, dalilan haramci
84353Ya kamata mu san cewa wannan aiki na wasa da azzakari haramun ne a mahangar muslunci sannan dukkanin mai aikata wannan aiki ya na cikin masu aikata manyan zunubai.[1] [2] Istimna”I {wasa da azzakari} kala-kala ne kamar misalin wasa da azzakari ...
-
Tarihin Adam (as)
19042Amsa Filla-Filla: bayani kan rayuwar wasu nau”in mutane da aka fara halitta a bayan kasa, da kuma sanin shekara nawa kenan da halittar su zuwa wannan zamani da muke ciki? To hakika babu wata aya da ta yi bayanin hakan cikin kur”ani. Allama daba”ba”i cikin tafsirinsa na ...
-
su wayi shuwagabannin samarin gidan aljanna?
7753Imam Hasan da Husain jikokin manzan Allah (saw) shawagabannin ne ga dukkanin ‘yan aljanna kuma su shugabannin samarin gidan aljanna ne. amma shugabancin su ya fi karfi kan samarin da suka yi shadan a lokacin samrtarsu, kuma wannan bai ci karo da shagabancin sauran manzanni da Annabawa ...
-
Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
13110dawwamar rayuwar aure da karfafarta ya dogara da soyayya da kauna da fuskantar juna da girmama juna. Domin iyali su samu tsayuwa da dawwama Addini Muslunci ya sanya hakkoki ga kowanne dayansu ya kuma ayyana musu wajibai a kansu, duk sa”ilin da aka ce akwai hakkoki to ...